AN KARA BUDE DAMAR SAMUN KARATU A JAMIAR MUSULUNCI TA MADINA SAUDI ARABIYA


sharudan samun admision

1- Kada Dalibi ya gaza shekara 17 Kada ya wuce 25

2- Dalibin da zai karatu da turanci zai gabatar da takardar shedar kwarewa ta turanci (Tofel)

Takardu da ake bukata

(1) E-passport

(2) High school certificate or equivalent

(3) Statement of result.

(4) 2 Recommendation letters

(5) Certificate of fitness

Takardun da ba na larabci ba ana bukata a fassara su zuwa larabci ga wanda zai karatu da larabci

 Bangarorin da zaka Iya karanta

-College of Sharia .
-College of Dawa and the Fundamentals of Religion.
-College of the Holy Quran and Islamic Studies.
-College of Hadith and Islamic Studies.
-Faculty of Arabic Language.
-College of Engineering .
-College of Computer.
-College of Science .

 Wannan dama ta kunshi dauke ma dalibi dukkan wahalhalu na karatu/ wajan zama / abinci da sauransu

Hanyar yin rijista
https://admission.iu.edu.sa/HowToApplay.aspx

Adireshin rijista
https://admission.iu.edu.sa/PreStart.aspx

Hanyar samun bayanai
https://admission.iu.edu.sa/Definitions.aspx

Hanyar isa ga uwar adireshin yanar gizo na jamia

https://www.iu.edu.sa/

Ka yada dan Dan uwanka ya samu sai kasami Ladan ka a wajen Allah

Share so as to be rewarded

تعليقات

المشاركات الشائعة من هذه المدونة

MADAKHILAH?!