Raddi ga Sururiyyah
المشاركات
عرض المشاركات من أكتوبر, ٢٠١٩
- الحصول على الرابط
- X
- بريد إلكتروني
- التطبيقات الأخرى
*SHAIKH SĀLEH AL- FAUZAN YANA KARFAFAR SALAFAWAN GASKIYA!* An tambayi Shaikh Saleh Al- Fauzan -Allah ya kiyaye shi- Mai tambayar yake cewa: السؤال: نحن مجموعة من الشباب ندعوا إلى منهج السلف الصالح، وملازمة الجماعة والسمع والطاعة لولي الأمر في غير المعصية، ونحذر من الجماعات الحزبية، ولكنهم يحذّرون منا، ويسموننا "جامية" فهل نستمر على ما نقوم به؟ Tambaya: mu wasu taro ne na matasa, muna kira zuwa ga Manhajin Al- Salaf Al- Sālih, da kuma lazimtar jama'ah, da sauraro da biyayya ga shuwagabanni a cikin abinda ba sabon Allah bane, kuma muna tsoratarwa daga kungiyoyi "na hizbiyyah", sai dai su suna tsoratarwa daga garemu, kuma suna kiranmu da (lakabin) "Al- Jāmiyyah" shin zamu ci gaba da abin da mukeyi ne? الجواب: استمروا واصبروا ولا يهمكم ما يقولون - [📖 رسالة وجوب لزوم الجماعة ص38] Amsa: kuci gaba da abinda kukeyi, kuma kuyi hakuri, kuma kar abinda suke fade ya dame ku, domin ku ba yardar su kuke nema ba, haka kuma ba yabon su kuke nema b...
- الحصول على الرابط
- X
- بريد إلكتروني
- التطبيقات الأخرى
GASKIYAR LAMARI (2) : Ahlus- Sunnah na gaskiya sun tsaya ne akan gaskiya, shi yasa Allah yake taimakon su, babu wani karkatacce, ko mabiyin karkataccen tafarki da zasu soka sai wannan suka ta zama gyambo garesa, dalili akan haka: Ahlus- Sunnah na gaskiya sun tsaya ne akan turba ta musulunci irin na musulman farko, kuma Allah yayi alkawarin taimakon muminai, yayi alkawarin tseratar da muminai daga fitintinu kamar yadda yayi alkawarin tseratar da manzannin sa, wannan tseratarwa daga fitintinun duniya ne wa'yanda fitina ba zata sanya su su karkace daga tafarkin gaskiya ba, kuma a lahira zai tseratar dasu daga azabar wuta, wacce yayi alkawarin azabtar da masu sabawa Manzannin sa ne da ita, sannan kuma yayi alkawarin gidaje na Aljannah da rayuwa ta jin dadi ga Muminai a ranar lahira, jin dadi na har abada saboda tsayuwa da sukayi akan Imani da abinda Imanin yake kunshe dashi, wanda ya kunshi martanin abinda ya sabawa gaskiya, zuwa wanda ya aikata shi ko ya furta shi, sannan All...
- الحصول على الرابط
- X
- بريد إلكتروني
- التطبيقات الأخرى
GASKIYAR LAMARI (1) Komai daren dadewa Allah zai bayyana gaskiya, kuma zai daukaka ma'abotan ta, ambatonsu zai ci gaba da wanzuwa tare da ambaton gaskiyar da suka tsayu akan ta, kuma suka bata kariya, sukayi martanin abinda ya saba wa tafarkin Annabi da Sahabbai, na maganganu ne ko na ayyuka, ta yadda su kuma ma'abota karkata suke mutuwa ambatonsu ya mutu, ko kuma ambatonsu ya wanzu tare da sukar tafarkin da suka rayu akan sa, sukayi turjiya wajen kariya ga barna, suka bata lokacinsu da surutai wajen kishiyantar gaskiya da bata sunan mabiyanta na gaskiya, ambatonsu zai wanzu ne a bakin ma'abota gaskiya tare da martani ga barnar da suka shayar da mutane da sunan addini, ko da sunan Sunnah, ko da sunan Salafiyyanci, shi tafarkin Sunnah na gaskiya yana nan dama tun tuni yana rabewa tsakanin gaskiya da karya, ba yau aka fara ba, kuma Ahlus- Sunnah na gaskiya Allah ne yake musu yaki, kuma shine yake daukaka ambaton su, ba don komai ba, sai don sun tsaya akan turba ta gaski...