*DA'AWAR MA'ABOTA SUNNAH KIRA NE ZUWA GA TAFARKIN ALLAH, BA DA'AWA CE TA TARA KUDIN MUTANE BA!*


ﻗﺎﻝ ﺍﻟﻌﻼﻣﺔ ﻣﻘﺒﻞ ﺑﻦ ﻫﺎﺩﻱ ﺍﻟﻮﺍﺩﻋﻲ - ﺭﺣﻤﻪ ﺍﻟﻠﻪ :-
..." ﻓﺄﻧﺼﺢ ﺃﻫﻞ ﺍﻟﺴﻨﺔ ﺃﻥ ﻳﻘﻮﻣﻮﺍ ﺑﻮﺍﺟﺒﻬﻢ ﻧﺤﻮ ﺍﻟﺪﻋﻮﺓ، ﻟﻮﺟﻪ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﺰ ﻭﺟﻞ، ﻧﺤﻦ ﻟﺴﻨﺎ ﻧﺪﻋﻮ ﺍﻟﻨﺎﺱ ﺇﻟﻰ ﺍﺗﺒﺎﻋﻨﺎ ﻓﻠﺴﻨﺎ ﺃﻫﻼ ﻷﻥ ﻧﺘﺒﻊ، ﺑﻞ ﻧﺪﻋﻮ ﺍﻟﻨﺎﺱ ﺇﻟﻰ ﺃﻥ ﻧﺘﺒﻊ ﻧﺤﻦ ﻭﻫﻢ ﻛﺘﺎﺏ ﺍﻟﻠﻪ ﻭﺳﻨﺔ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ - ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﻋﻠﻰ ﺁﻟﻪ ﻭﺳﻠﻢ .-
ﻭﻟﺴﻨﺎ ﻧﺪﻋﻮ ﺍﻟﻨﺎﺱ ﺇﻟﻰ ﺃﺧﺬ ﺃﻣﻮﺍﻟﻬﻢ، ﻭﻟﻮ ﺫﻫﺒﺖ ﺇﻟﻰ ﺃﻱ ﺑﻠﺪ ﻣﻦ ﺍﻟﺒﻼﺩ ﺍﻹﺳﻼﻣﻴﺔ ﻓﻠﻦ ﺗﺮﻯ ﺳﻨﻴﺎ ﻳﻘﻮﻡ ﻭﻳﻌﻆ ﺍﻟﻨﺎﺱ ﺣﺘﻰ ﻳﺒﻜﻴﻬﻢ، ﺛﻢ ﺑﻌﺪ ﺫﻟﻚ ﻳﻔﺮﺵ ﻋﻤﺎﻣﺘﻪ ﻋﻨﺪ ﺍﻟﺒﺎﺏ ."
‏[ ﺗﺤﻔﺔ ﺍﻟﻤﺠﻴﺐ ‏( 75 - 76)].

Al- Allāmah Muqbil Bin Hādiy Al- Wādi'iy -Allah ya jikan sa- yana cewa:
Ina yiwa ma'abota Sunnah nasiha da su tsayu da wajibin su ta bangaren da'awah, amma don fuskar Allah mai girma da buwaya, mu bama kiran mutane don su bimu, domin mu bamu cancanci a bimu ba, sai dai muna kiran mutane ne damu dasu mubi littafin Allah da Sunnar Manzon Allah -Sallallāhu 'alayhi wasallam-
Kuma mu ba kiran mutane muke don mu karbi kudaden su ba, kuma da zaka tafi duk wani gari daga garuruwan musulmi ba zaka ga ma'abocin Sunnah ya tsaya yana yiwa mutane wa'azi har sai ya sanya su kuka ba, sannan bayan haka ya shimfida rawanin sa (ma'ana ya karbi kudin mutane) a bakin kofa ba.
[Tuhfatu Al- Mujeeb 75 - 76].

Tarjama :
أمين ثالث يعقوب
12 / 01 / 1441
12 / 09 / 2019

تعليقات

المشاركات الشائعة من هذه المدونة

MADAKHILAH?!