GASKIYA NE LITTAFAI DA KASUSUWAN SHAIKH RABEE‘U SUNA RABA KAN AL'UMMA? 📚 هل كتب و أشرطة العلامة ربيع تُفَرّق الأمة ؟ 🖍 قال الامام : ربيع بن هادي المدخليّ -حفظه الله- Shaikh Rabee’u Bin Hādiy Almadkhaliy yace: ✍🏻 ( انّ ربيعاً يحارب الفرقة و التفرق و الحزبية و التحزب و يدعو من أول حياته في الدعوة الى أن يموت - ان شآء الله - الى الاعتصام بالكتاب و السنة و الى منهج السلف الصالح , Lallai Rabee‘u yana yakar rarrabuwa da kungiyanci, kuma yana kira tun daga farkon rayuwarsa acikin da'awa har zuwa mutuwarsa -In Allah ya yarda- kira yake zuwaga riko da Al-Qur’āni da Sunnah, sannan kuma zuwaga Manhaji na magabata na kwarai (Salafus Sāleh), و هذه كتاباته و أشرطته بأيدي الناس و ما من كتابٍ الا و عرضه على علماء الاسلام في المملكة العربية السعودية و خارجها قبل أن ينشر . ) Sa'annan kuma ga littafansa da kasusuwansa nan a hannuwan mutane, kuma babu wani littafi face saida ya mikashi zuwaga Malaman Musulunci acikin...